News2 years ago
Hukumar dake kula da gidajen gyaran hali ta dakile yunkurin shigar da miyagun ƙwayoyi gidajen yari
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya ta yi nasarar dakile yunkurin shigar da miyagun kwayoyi zuwa gidajen yari. Mai Magana...