Wasu daga cikin al’ummar Hausawa mazauna Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, sun gudanar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewarsu kan alaƙanta su da laifukan satar mutane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla fasinjoji 13 ne suka samu raunuka daban-daban a wani hatsarin da ya afku a hanyar Legas zuwa Ibadan. Hatsarin motan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu ’yan kasuwar Ogunpa Labaowo da ke Agbokojo, Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, a halin yanzu suna kidayar asarar da suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Najeriya, NRC, ta sanar da jama’a cewa ba ta bullo da tikitin yanar gizo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mutane uku ne suka rasa rayukansu yayin da daya ya samu rauni a wani hatsarin da ya faru a hanyar Legas zuwa...