DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kashe gobara ta kasa reshen jihar kano ta ce Sakacin da mutane ke yi ne ke haddasa gobara a lokacin sanyi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargin‘yan bindiga ne sun yi awon gaba da wani babban jami’in hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya yi kakkausar suka ga halin da Najeriya ke ciki a karkashin jagorancin shugaban kasa Bola...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA Hukumar kare hakkin dan Adam ta Najeriya ta fitar da wani rahoto da ke nuna cewa an samu karuwar yadda ake cin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A yau Asabar jama’ar Jihar Ondo suka fita zuwa rumfunan zaɓe domin zaɓen gwamnan jihar. Zaɓen na zuwa ne watanni 11 bayan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar kula da harkokin shari’a ta Najeriya (NJC) ta dakatar da Mai Shari’a G.C Aguma na babbar kotun jihar Ribas da Mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD TUKUNTAWA Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Katsina ta tabbatar da cewa wani tankar gas dauke da silindar ta fashe a wani Gidan mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargi da garkuwa da mutane a ƙauyen Danshoshiya na yankin Kwanar Ɗan Gora a Jihar Kano sun baƙunci lahira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT) Nyesom Wike, ya dakatar da Injiniya Shehu Hadi Ahmad, Sakatare Janar na Hukumar Raya Babban Birnin Tarayya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani karin magana na Turawa na cewa “Karen saraki shi ma sarki ne a cikin karnuka.” Kuma ga alama an kusa...