Connect with us

News

Sakacin Da Mutane Ke Yi Ne Ke Haddasa Gobara A Lokacin Sanyi —Hukumar Kashe Gobara

Published

on

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

Hukumar kashe gobara ta kasa reshen jihar kano ta ce Sakacin da mutane ke yi ne ke haddasa gobara a lokacin sanyi.

Advertisement

Hukumar ta kuma ce kaso 60 cikin 100 na al’umma ba su da ilimin yadda zasu kare kansu daga gobara hakan yasa ake asarar rayuka da dukiyoyi.

Ƙudurin Zaɓe Daga Ƙetare Ya Tsallake Karatu Na Biyu A Majalisar Wakilai 

Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara a jihar Kano, Saminu Yusuf Abdullahi, ya bayyana hakan, a tattaunawar sa da Jaridar INDA RANKA

Advertisement

Sakacin Da Mutane Ke Yi Ne Ke Haddasa Gobara A Lokacin Sanyi —Hukumar Kashe Gobara

Yusuf ya ce mafı akasarin gobarar da ake samu iskar gas ce sila da kuma solar domin da yawan masu amfani da su basa ajiye su inda ya dace, kazalika basa takatsantsan wajen amfani dasu

Yusuf a kara da cewa ce hukumara kashe gobara a wannnan shekarar da ake kokarin bankwana da ita anyi asarar rayuka 193 kuɗi da darajarsu takai Naira MilIyan dari hudu da tamanin da dabu dari takwas da arba’in da hudu 480,844,000

Advertisement

Haka zalika Hukumar ta ce tayi nasarar ceton rayuka da dama tare da dukiyar da darajarsu takai Naira Biliyan daya da Biliyon daya da Miliyon dari da talatin ta daya da dubu Dari takwas da arba’in da bakwai 1,131,847,000

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending