DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu mazauna Kano sun fara jingine motocinsu suna rungumar kekuna da babura masu caji inda wasu ma ke zaɓar tafiyar ƙafa saboda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da yanayin zafi ya kankama, jama’a a Jihar Kano sun koka matuka kan yadda suke shan wahala wajen samun ruwan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Daruruwan al’ummar Kano ne suka yi dafifi a yammacin ranar Litinin, don tarbar Gwamna Abba Kabir Yusuf da kotun daukaka kara...