Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa har yanzu akwai gibi na lita miliyan 200 na ruwa da ba a magance ba, duk da gyare-gyaren da ake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Matsalar karancin ruwan sha da aka dade ana fama da ita, wanda bisa ga dukkan alamu matsala ce da ta addabi kanawa...