Daga kabiru basiru fulatan Real Madrid na da yaƙinin tana da kuɗaɗen da ake bukata na cimma yarjejeniya da ɗan wasan Paris St-Germain da Faransa mai shekara...
Daga yasir sani abdullahi Dan wasan Faransa Kylian Mbappe mai shekara 23 ya kwadaitu da Liverpool bayan raina kwazon Real Madrid a karawarsu ta zakarun Turai da kungiyarsa ta Paris...