DAGA ZUBAIRU M. LAWAL Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule, ya ce katin zabe shi ne makamin da ’yan kasa za su iya amfani da shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Enugu ta kama wata mata kan zargin ta da sayar da katin zabe a maimakon raba su...
Kotu Ta Aika Mai Siyan katin zabe A Kano Gidan Yari Alkalin kotun mai lamba 14 da ke Gyadi-Gyadi, Kano karkashin jagorancin Mustapha...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kaduna ta bada hutun kwana biyu saboda mutanen jiha su garzaya ofisoshin zaɓe su yi katin zaɓe. ...