Hukumar kula da sadarwa ta Najeriya ta fara nazari akan kuɗaɗen da ake biya wajen kira da aikewa da saƙonnin kar-ta-kwana a ƙasar, shekaru 8 bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta tabbatar cewa za a ƙara kuɗin kiran waya da data, amma ba da kashi 100 kamar yadda kamfanonin sadarwa...