Wani hatsarin kwale-kwale da ya biyo bayan tasowar iska mai ƙarfi ya yi sanadin mutuwar mutum guda, yayin da wasu biyu suka tsira da raunuka a...
An sake samun wani mummunan haɗarin kwale-kwale a jihar Sokoto, bayan wani jirgin ruwa ɗauke da fasinjoji ya kife a yankin ƙaramar hukumar Shagari ranar Alhamis,...
Kamar sauran hanyoyin sufuri na Najeriya, hanyoyin zirga-zirga ta ruwa sun zama tarkon da ke cin rayukan al’umma, musamman ga masu amfani da kwale-kwale domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Zamfara ta tabbatar da mutuwar mutane 40 bayan wani hatsarin kwale-kwale a ƙaramar hukumar Gummi da ke jihar. LEADERSHIP ta ruwaito...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar mutuwar mutane 64 bayan kifewar kwale-kwale da suke ciki ranar Asabar a karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara dake Najeriya,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jihar Neja ta gudanar da jana’izar mutane 10 da hatsarin kwale-kwale ya rutsa da su a ranar Alhamis din da ta gabata...
Akalla mutum biyar ne suka rasu sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya rutsa da su a Jihar Kano. Mai magana da yawun ‘yan sandan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni sun bayyana cewa wani mummunan hadarin kwale-kwale ya yi sanadin mutuwar mutane 15 a Karamar Hukumar Shagari da...