Politics2 months ago
Rashin Bayyanar Mataimakin Gwamnan Kano A Taron Majalisar Zartarwa Ya Jawo Cece-Ku-Ce Kan Matsayinsa
Mataimakin gwamnan Jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, bai halarci taron Majalisar Zartarwa ta jihar karo na 38 da aka gudanar ranar 12 ga watan Maris...