News11 months ago
Abubuwan Da Ya Kamata Musulmi Ya Yi Don Samun Falala A Kwanaki 10 na Dhul-Hijja
Alhamdulillah, tsira da aminci su tabbata ga Annabi Muhammad (SAW), jagoran al’umma da mafi girman annabawa. Kwanaki goma na watan Dhul-Hijja na daga cikin lokuta mafi...