Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Ƙasa a Najeriya (TCN) ya ce wani mutum da ake zargi da yunkurin lalata layin wutar lantarki ya mutu a jihar...
Kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya sun ce sun fuskanci matsala a yau Juma’a daga babban layin wutar, lamarin da ya jawo yankuna da dama...