News1 year ago
Manoman Rani Na Fargabar Ci Gaba Da Asara Sakamakon Karancin Ruwa A Kano
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Manoman Rani a yankin Madatsar Ruwa ta Watari, da ke karamar hukumar Bagwai a Jihar Kano, sun bayyana fargabar fuskantar mummunar asara...