DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi zargin cewa akwai wasu masu hannu a badaƙalar almundahanar kuɗi da ake zargin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Koda Bola Ahamad Tinubu, ya aike wa Majalisar Dattawa sunan Balarabe Abbas Lawal a matsayin minista daga Jihar Kaduna. Hakan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Ministar al’adu ta kasa, Hannatu Musa Musawa, ta magantu akan cece-kucen da ake yin a kasancewarta mai aikin yiwa kasa hidima. Kakakin...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA. Jam’iyyar APC mai mulki ta ce akwai yiwuwar sukar da ake ci gaba da yiwa ayyukan shugaban jam’iyyar na kasa, Abdullahi Ganduje...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC a hukumance ta tabbatar da fara Gudanar da bincike...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai ya ce idan zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Tinubu ya masa tayin zama minista a gwamnatin sa,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Lanrarki na Najeriya, Injiniya Abubakar D. Aliyu, ya ce gine-gine da mutane ke yi a kan hanyar layin...