DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akwai alamun cewa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, zai yiwa majalisar zartarwa ta tarayya kwaskwarima. A yanzu haka shugaba Tinubu yana fuskantar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu ya bayar da umarnin hana duk wani tafiye-tafiyen da ministoci da sauran jami’an gwamnati ke yi zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ƙunuiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta dakatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban kasa Bola Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin sa da ya nada a ranar Litinin. Hakan ya fito ne a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai na cikin mutum uku da Majalisar Dattawan Nijeriya ba ta tabbatar wa mukaman minista ba....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Majalisar Dattawa ta tantance tare da tabbatar da sunayen mutum 45 daga cikin 48 da Shugaba Tinubu ya aike mata don amincewa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce surutan da mutanen Jihar Kano suka rika yi a kafafen sada...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Yan Majalisar Dattawa a Najeriya sun tilasta wa Dr. Bosun Tijani neman afuwarsu da kuma ‘yan Najeriya game da wasu kalamai da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kowane lokaci daga yanzu, Ana saran Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, zai bayyana sunayen wadanda ake son nadawa kan matsayin ministoci a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai ba wa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu shawarwari kan lamuran siyasa Ibrahim Kabir Masari ya ce wasu ‘yan damfarar siyasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci sakataren gwamnatin tarayya da ya ci gaba bitar ayyukan ministoci da aka...