Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta ce Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ba za ta iya komawa bakin aiki ba duk da cewa wa’adin dakatarwar da aka yi mata...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta kori ƙorafe-ƙorafen da Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya shigar dangane da dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa buƙatar da wasu suka shigar don yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Mazaɓar Kogi ta Tsakiya, kiranye...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanar da Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti, cewa al’ummar mazabar-ta sun cika ka’idojin da ake bukata don...
Babbar Kotun Tarayya dake Lokoja, Jihar Kogi, ta yanke hukuncin cewa Hukumar Zaɓe ta Kasa (INEC) na da damar karɓar bukatar yin kiranye da al’ummar mazaɓar...
Kotun Tarayya da ke Lokoja ta bayar da umarnin dakatar da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) daga karɓar kowace buƙata da ke da alaƙa da shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, da aka dakatar daga Majalisar Dattawan Najeriya, ta daukaka karar dakatarwarta zuwa Kungiyar Majalisun Duniya (IPU) a Majalisar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƴar Majalisar Dattawa mai wakiltar Jihar Kogi, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, ta bayyana cewar zalunci ba zai taba ɗorewa ba yayin da take...