Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta bayyana wa jama’a takardun shaidar...
Jam’iyyar NDC ta tabbatar da Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo a matsayin ɗan takararta na gwamnan Kano, tare da Mustapha Rabi’u Kwankwaso a matsayin mataimakin ɗan takarar...