Mutane 110 ne suka rasa rayukansu a sakamakon ambaliyar ruwa da ta afku a garin Mokwa da ke Jihar Neja. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta...
Akalla mutane 21 ne suka mutu, yayin da wasu goma (10) har yanzu ba a gano su ba, sakamakon mummunar ambaliya da ta shafi unguwannin Tiffin...
Hukumar ‘yan sanda ta jihar Neja ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon ruftawar wani ramin hakar ma’adinai da ke yankin Farin-Doki, a karamar hukumar Shiroro....
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan bindiga sun kashe akalla mutane 21 a jihar Neja da ke yankin Arewa maso yammacin Najeriya, a wani hari da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mataimakin gwamnan Jihar Neja Yakubu Garba ya shaida cewa kimanin mutane 6000 ne suka tsere daga muhallinsu sakamakon iftala’in ambaliya ruwa da...
Rahotanni daga Jihar Neja na cewa wani soja ya harbe wani dan acaba da wata fasinja dauke da jaririnta a unguwar Babanna da ke Karamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Iyayen wata budurwa da ke Karamar Hukumar Gbako ta Jihar Neja, sun bukaci waliyyan angon da za daura aurensa da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Mutum hudu ne suka riga mu gidan gaskiya sannan uku sun jikkata a hatsarin motar da ya auku ranar Lahadi a Jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan sandan sun kashe ’yan bindiga bakwai a kauyen Kumbashi da ke Karamar Hukumar Mariga ta Jihar Neja. Mista...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan bindiga sun yi garkuwa da kananan yara 20 masu shekaru hudu zuwa 10 a garin Kusherki da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gadar Sabon-Gida da ke hanyar Mina zuwa Bida a Jihar Neja ta...