Wani tsohon babban jami’in kudi, CFO na kamfanin Samar da man fetur na Najeriya, NNPCL, Umar Isa-Ajiya, ya musanta zargin cewa ta karfin tsiya jami’an hukumar...
Majalisar Dattawa ta bukaci Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, wato NNPCL, da ya bayyana cikin gaggawa inda aka karkatar da kuɗaɗe kimanin Naira Tiriliyan 210 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan kasuwar man fetur a sassan fadin kasar nan sun fara canza tambarin kamfanin man fetur na kasa NNPCL a gidajen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL shi ne yake tashe a kafafen sada zumunta a ranar Juma’ar nan sakamakon buɗe shafin ɗaukar aiki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin man fetur na kada, NNPCL, ya gargadi jama’ar kasar da su kiyayi sayen mai suna adanawa, don tsoron fuskantar karanci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kamfanin Man Fetur na Ƙasa NNPCL ya ce batun da ake ta yamaɗiɗi a kai na cewa za a ƙara farashin man...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kamfanin man fetur na kasa NNPC Malam Mele Kyari ya ce a sati mai zuwa zasu ci gaba da neman man...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Man NNPC a Najeriya ya nemi taimakon rundunar soji ta 7 da ke da cibiya a Maiduguri da...