Zababben Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP, ya yi alkawarin cewar matansa da ’ya’yansa ba za su samu wani mukamin da zai ba...
Jam’iyyar NNPP ta bukaci Hukumar INEC ta soke zaben Gwamnan Jihar Borno na ranar Asabar, ta gudanar da sabo. NNPP reshen Jihar Borno ta yi...
Wasu mahara da ba akai ga tantance su wane ne ba sun kai hari kan ayarin magoya bayan jam’iyyar NNPP a unguwar Na’ibawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jam’iyyar NNPP ta musanta cewa dan takararta na shugaban kasa, Rabiu Musa Kwankwaso na tattaunawa da takwaransa na PDP, Atiku...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce zai amince da sakamakon zaben shugaban kasa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar Gwamnan Jihar Kano na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Abba Kabir Yusuf, wanda aka fi sani da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da Yi Tattalin Arziki Zagon Kasa (EFCC), ta kama dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kogi, Ismaila...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mako guda bayan kada gangar siyasar zaben 2023, amma har yanzu manyan jam’iyyun siyasa a Jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abdullahi Umar Ganduje, tace tana Allah wadai ta farmakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, ya rattaba hannu kan dokar tilasta wa ’yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gargadi ’yan Majalisar Dokoki ta Kasa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Jam’iyyar NNPP ta yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya yi murabus daga mukaminsa cikin gaggawa...