Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Ƙasa (NUJ), Kwamared Alhassan Yahaya, ya yabawa Majalisar NUJ ta Jihar Kano bisa sabbin tsare-tsare, jagoranci mai haɗa kai da kuma...
Ƙungiyar Ƴan Jaridu ta kasa (NUJ) ta karrama Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, da lambar yabo ta musamman bisa goyon bayan da yake bai...
Ƙungiyar Ƴan Jarida ta Ƙasa (NUJ), ƙarƙashin jagorancin, Kwamared Alhassan Yahaya, ta bayyana Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, a matsayin ɗaya daga cikin fitattun...
Kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen Jihar Kano, ta nuna damuwa matuƙa kan yadda cutar zazzabin cizon sauro ke ƙara yaduwa da barazana ga lafiyar...
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin tallafa wa Ƙungiyar ‘Yan Jaridar Yanar Gizo domin ƙarfafa aikin yada sahihan labarai da kuma taimakawa ci gaban al’umma. Kwamishinan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo ta The Association of Online Media Guild ASSOMEG ta taya Alhasan Yahaya murna kan zabensa a matsayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ‘yan jaridu ta Najeriya, NUJ , ta kori hukumar wayar da kan jama’a ta kasa. NOA daga kundin tsarin mulkin...