Jami’an Task Force na Jihar Legas Masu Yaki da Laifuffukan Muhalli da Sauran Take Dokoki sun sanar da kwace baburan Okada 278 a wani samame na...
DAGA MATYAM BASHIR MUSA Rundunar Ƴan sandan Jihar Legas ta ce ta kama wasu babura na ƴan kasuwa masu haya guda 355 a wani samame...