Daga kabiru basiru fulatan Dan wasan Borussia Dortmund na Norway Erling Braut Haaland, mai shekara 21, zai yanke shawarar kungiyar da zai tafi nan da...
Daga Khadija Ibrahim muhmd Barcelona na son daukan dan gaban Arsenal da Faransa Alexandre Lacazette, mai shekara 30, a bazara lokacin kwantiraginsa ya kare da Gunners....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Barcelona tana sake yunkurin daukar dan wasan tsakiyar Manchester United Paul Pogba, mai shekara 29, bayan kungiyar da ke Sifaniya ta sanya hannu...
Ana ganin Arsenal za ta kyautata wa ɗan wasan gaban Ingila Bukayo Saka mai shekara 20 ta hanyar tsawaitawa da kuma inganta kwantiraginsa a ƙarshen wannan...
Tottenham za ta dauko Philippe Coutinho mai shekara 27 daga Barcelona a kyauta, amma Barca ta fi son mika shi ga Everton ko Arsenal domin za su biya ta fam miliyan...