News3 months ago
Yan Najeriya Na Shan Fiye Da Lita Biliyan 2.5 Na Ruwan Leda A Duk Shekara — Gwamantin Tarraya
Hukumar Kare Muhalli ta Ƙasa, NESREA, ta ce ’yan Najeriya na shan fiye da lita biliyan 2.5 na ruwan leda (pure water) a duk shekara, wanda...