News2 years ago
Wata sabuwar cuta da ba’asan ta ba ta halaka mutane 4, tare da wasu mutane 177, da suka kamu a jihar Zamfara.
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata sabuwar cuta da ba’asan ta ba ta halaka mutane 4, tare da wasu mutane 177, da suka kamu a jihar Zamfara....