Entertainment4 years ago
Sadiya Kabala: Masu karbar kayanmu bashi suna kokarin kassara mu
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A baya-bayannan, kasuwanci shi ne babban abin da da dama daga matan Kannywood suke runguma a lokacin da suke cikin harkar fim...