DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda 1,000. Sanata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sanatan Adamawa ta Arewa da kotu ta sauke shi daga kan kujerarsa, Elisha Abbo, Ya zargi shugaban majalisar dattawa Sanata Godswill...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kotun ƙararrakin zaɓe a Kano ta amince da Sanata Rufa’i Sani Hanga a matsayin halastaccen sanatan Kano ta tsakiya. Tun da farko...
Sanatan Kano-ta-Tsakiya, Sanata Rufa’i Hanga ya buɗe shafin Facebook (@Senator Rufa’i Hanga)domin tattaunawa da al’umma, musamman ma al’ummar Kano-ta-Tsakiya domin ya dinga nuna irin kyawawan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara a ranar Alhamis,Ta sake jadda da Hajiya Laila Buhari a matsayin Yar takarar Sanatan Kano ta tsakiya...