Ƙungiyar kare haƙƙin jama’a da sa ido kan kashe kuɗaɗen gwamnati, a Najeriya, SERAP, ta shigar da ƙara a gaban kotu kan gwamnonin jihohi 36 da...
Kungiyar SERAP ta kai ƙarar NNPCL bisa zargin batar da makudan kuɗaɗen da aka ware don gyaran matatun mai, tare da gargaɗin cewa hakan na haifar...
Ƙungiyar kare haƙƙin bil’adama da yaki da cin hanci ta SERAP ta bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya dakatar da Ministan Babban Birnin Tarayya...
Kungiyar Kare Hakkokin Jama’a da Tabbatar da Daidaito (SERAP) tare da Kungiyar Editocin Najeriya (NGE), sun bukaci Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ta gaggauta daina amfani...
Kungiyar SERAP ta bukaci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya dakatar da shirin karɓar sabon bashin dala biliyan $1.08 daga Bankin Duniya, har sai an...
Kungiyar kare haƙƙin ɗan-adam, SERAP, ta bukaci Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da Kakakin Majalisar Wakilai, Tajuddeen Abbas, da su janye ƙudirin da ke neman tasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar DSS sun afka wa ofishin ƙungiyar kare haƙƙi da sa-ido kan gwamnati, wato SERAP da safiyar Litinin. SERAP ta yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar SERAP mai fafutikar yaki da cin hanci a Najeriya ta maka shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da kakakin majalisar wakilai,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar SERAP mai fafutukar Kare Hakkokin Tattalin Arziki da tabbatar da demokradiyya, ta yi zargin cewa gwamnonin jihohin Najeriya 36 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar nan mai rajin kare hakkin dan adam da kuma tabbatar da adalci a hukumomi da Ma’aikatun gwamnatin tarayya, SERAP ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Ƙunuiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da ya gaggauta dakatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Rajin Kare Tattalin Arziki (SERAP) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya yi amfani da ikonsa na shugabanci...
Kungiyar kare hakkin al’umma da tattalin arzikin kasa ta bukaci shugaban kasa, Muhammadu Buhari da ya bayyana irin matakan da gwamnatinsa ke dauka...