News4 years ago
Sheikh Gumi Ya Gargadi Jami’an Tsaro Kan Kama Matasan Fulani Barkatai Da Sunan Yaki Da Yan Bindiga.
Daga Yasir sani abdullahi Fittacen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya gargadi hukumomin tsaro game da kama matasan fulani barkatai da suna yaki...