Gwamnonin yankin Arewa tare da sarakunan gargajiya sun ba da shawarar a dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai a Arewa na tsawon watanni shida, sakamakon tsananin...
Fiye da mutane 5,000 daga ƙauyuka sama da 12 sun tsere daga gidajensu a Jihar Sokoto, sakamakon barazanar da wani gawurtaccen ɗan bindiga, Bello Turji, ya...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
A ranar Talata da ta gabata, wata gobara ta kama sabon ginin ɗakunan kwanan ɗalibai mata na Jami’ar Jihar Sokoto, lamarin da ya haifar da firgici...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya umarci karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, tare da sauran shugabannin rundunar sojoji su tattara kayansu su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar yankin Gobir a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto sun ce matsalar tsaron da suke fama da ita na ƙara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutum bakwai ‘yan gida ɗaya sun mutu sakamakon cin abinci mai guba a ƙaramar hukumar Shagari da ke jihar Sokoto a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa wata cuta da ta bullo a jihohin Sokoto da Zamfara da ba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kimanin makonni biyu da suka gabata ne aka ‘yan bindiga suka sace yaran su 16 a wata makatrantar Almajirai da ke kauyen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar Jami’ar Usmanu Danfodiyo ta jahar Sokoto ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari...
DAGA A YASIR SANI ABDULLAHI. Yayin da ‘yan Najeriya kuka dangane da halin raɗaɗin tsadar rayuwar da ake fama da ita, tun bayan cire tallafin...