Masu amfani da wutar lantarki a jihohi bakwai — Filato, Gombe, Bauchi, Borno, Adamawa, Taraba da Yobe — za su fuskanci katsewar wuta na tsawon makonni...
An sassauta dokar hana zirga-zirga da aka kafa a garin Karim Lamido da sauran kauyuka fiye da goma a jihar Taraba, da ke arewa maso gabashin...
Gwamnonin yankin Arewa tare da sarakunan gargajiya sun ba da shawarar a dakatar da dukkan ayyukan hakar ma’adinai a Arewa na tsawon watanni shida, sakamakon tsananin...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an tsaron hukumar Sibil difens (NSCDC) sun cafke wasu mutum biyu da ake zargi da safarar kananan yara 16 a Jihar Taraba....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yansandan jihar Taraba ranar ta tabbatar da mutuwar wasu mutum hudu sakamakon wutar lantarki a yankin Danyavo da ke Jalingo, babban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutane ashirin ne suka mutu sakamakon wani rikicin kabilanci da ya barke tsakanin kabilun Wurkunawa da kuma Karimjo a Karamar...
Ruwan sama ya shanye gidaje da dama a safiyar Litinin a Jalingo, babban birnin Jihar Taraba. Ruwan sama da aka samu na tsawon awa biyu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manoman rani a Jihar Taraba sun koka kan matsalar tsadar man fetur da rashin tsaro da suka ce na barazana...
DAGA KHADIJA ABDULLAH MUHMD Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe akalla mutum...