Jami’an Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, wato NAFDAC, sun lalata Tramadol guda 491,000 da aka kama a Jihar Kano, a wani yunkuri...
Hukumar Yaƙi da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta samu nasarar cafke ƙwayoyin tramadol sama da miliyan biyu a jihar Kano. NDLEA ta bayyana hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi nasarar cafke wani mutum mai suna Abba Musa mazaunin unguwar...