DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu mazauna Kano sun fara jingine motocinsu suna rungumar kekuna da babura masu caji inda wasu ma ke zaɓar tafiyar ƙafa saboda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mazauna jihar Sokoto da kewaye na fuskantar matsanancin karancin man fetur da ruwan sha a cikin yanayin zafi sama da digiri 42...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Manoman rani a Jihar Taraba sun koka kan matsalar tsadar man fetur da rashin tsaro da suka ce na barazana...