News2 years ago
Gaskiya Abin Kunya Ne A Ce Mutum Musulmi Ya Haddace Watannin Miladiya Amma Bai San Na Musulunci Ba —Malam Khalid Arzai
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da a ka shiga sabuwar shekarar musulunci, 1446 H, bincike ya nuna cewa wasu daga cikin al’ummar musulmi musamman...