Entertainment2 years ago
Ya Kamata Mata Su Daina Shiga Masana’antar Kannywood –Hadiza Gabon
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta bukaci mata da su daina shiga masana’antar Kannywood, inda ta bayyana cewa illar shiga masana’antar...