DAGA MUSTAPHA MOHAMMED Wata ƙungiya mai zaman kanta ta bayyana damuwa kan yadda yawaitar kananan yara masu rayuwar titi ke ƙaruwa a Kano, inda ta...
Akalla yara 469 ne suka mutu sakamakon Fama Da Rashin Abinci Mai Gina Jiki a tsakanin watan Janairu zuwa Yulin shekarar 2025 a Jihar Kano, kamar...
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar yara biyu da suka faɗi rijiyoyi a lokuta daban-daban cikin kwanaki biyu da suka gabata. A...
Wani bincike da aka gudanar a Jihar Kano ya nuna cewa adadin yara da ba sa zuwa makaranta na ƙaruwa, musamman a cikin al’ummomin karkara da...
Wasu yara uku sun rasu yayin da wata ta tsira bayan sun ci abinci da ake zargin yana ɗauke da guba a unguwar Magama da ke...
Fiye da yara miliyan 10 a Najeriya ba sa zuwa makaranta, inda mafi yawan su ke zaune a yankin Arewa da ke fama da matsalar tsaro....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja ta kama wasu yara maza 59 da ake zargi anyi safarar su ta hannun ‘yan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Akalla yara hudu ne suka mutu sakamakon shakewa bayan da suka kulle kan su a cikin mota yayin da suke wasa a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar ƴan banga a jihar Kano sun cafke wata mata da ake zargi da satar yara a unguwar Sharaɗa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an tsaron hukumar Sibil difens (NSCDC) sun cafke wasu mutum biyu da ake zargi da safarar kananan yara 16 a Jihar Taraba....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kwana-kwana ta jihar Legas (LASEMA) ta ce ta ceto wasu yara bakwai a wata gobara a gidan marayu a jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yara akalla yara 30 ne ake fargabar sun mutu, sakamakon kamuwa da cutar mashako ta Diphtheria, yayin da aka kebe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jama’a a wasu jihohin arewacin Najeriya na ci gaba da nuna damuwa kan yadda wasu ‘yan mata matasa ke yin bara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar masu fafutukar goyon bayan cigaban Arewa (ADSI), ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan sanda sun tsare wasu kananan yara maza uku da mata biyu kan zargin ayyukan kungiyar matsafa da kuma sace-sace a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu matasa biyu da zargin yin garkuwa da wasu yara da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ma’aurata da ’ya’yansu biyu sun rasa rayukansu a wata gobara da ta tashi a layin Dangan Waya da...