News
Wani gini ya kama da wuta bayan fashewar wani abu a Legas
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Wani gini da ke kan titin Adeola Odeku a yankin Victoria Island na jihar Legas ya kama da wuta.
Gobarar ta tashi ne sakamakon wani injin janareto da ya kama da wuta da safiyar ranar Talata.
Yadda rikici ya ɓarke tsakanin Doguwa da Garo a taron APC a Kano
Wani shaida ya fada wa Jaridar The Cable a Najeriya cewa wata motar fasinja dauke da mutum uku ta kama da wutar bayan da ta tsaya a gefen ginin da ke ci da wutar.
Wutar ta shafi ababen hawa da wasu gine-ginen da ke kusa da inda lamarin ya faru.
Yayin da ya ke tabbatar da faruwar lamarin mai magana da yawun hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Legas LASEMA Nosa Okunbor, ya ce jami’an su na wajen da wutar ta kama domin kubutar da wadanda lamarin ya rutsa da
-
News2 days ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News7 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News5 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
