Connect with us

News

Ɗalibi ya kashe kansa saboda budurwarsa ta ƙi amsar soyayyarsa

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

 

Advertisement

 

Wani ɗailibin ajin ƙarshe a kwalejin fasaha ta tarayya ta Oko da ke jihar Anambra ya kashe kansa saboda budurwarsa ta ƙi amsar tayin soyayya da ya yi mata.

Advertisement

Wata majiya ta bayyana wa Jaridar Daily Trust a Najeriya cewa ɗalibin ya ɗauki matakin ne bayan da budurwar da yake matuƙar so ta ce masa ya je ya nemi wata budurwar.

Rahotonni sun ce ɗalibin na koyon sanin makamar aiki a shirye-shiryen kammala karatun nasa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending