Connect with us

News

Jiragen sojojin indiya biyu sun yi haɗari

Published

on

DAGA MARYAM BASHIR MUSA

 

 

 

Jiragen sojin saman Indiya biyu kirar Rasha Sukhoi Su-30 da na Faransa sun yi haɗari.

 

Advertisement

Haɗarin ya faru ne a tsakiyar Jihar Madyha Pradesh.

Bacewar N100,000 Ta Sa Dalibin Jami’ar Akure Ya Rataye Kansa

Duka jiragen sun ta shi ne daga Gwalior, wani fili da suke atisayen jiragensu.

 

Bbc ta rawaito cewa An  cigaba da bincike da kuma aikin ceto a inda abin ya faru.

 

Babu ko mutum daya da aka mabato ya jikkata ko ya rasa rayuwarsa.

Advertisement

 

Rahotannin cikin gida sun ambato cewa jirgin tsakiya ne ya janyo haɗarin.

 

Yayin haɗarin akwai matuƙa biyu a jirgin Su-30, yayin da ɗayan ke ɗauke da kwamanda guda.

 

An yi amannar cewa duka matuƙan na nan lafiya.

Advertisement

 

 

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending