Connect with us

News

Yadda Damfarar Mutane tayi ƙamari a Shafukan sada zumunta da sunan kusuwanci.

Published

on

DAGA ISAH MAGAJI RIJIYA BIYU 

Abune sananne yadda Damfarar Mutane tayi ƙamari a Shafukan sada zumunta da sunan kusuwanci,ko kuma zuba jari harkokin yanar gizo don neman Riba.

Advertisement

Ko a baya bayan nan an samu irin waɗannan masu romon bakar da zasu zo suce ka zuba adadin kuɗi domin ka samu ninkin su.

Buba Galadima bayyana dakatarwar da aka yi wa Kwankwaso a matsayin Wasan Barkwanci na Nollywood da Hollywood”.

A wani ɓangare kuma ana samun masu yin ungulu da kan zabo su riƙa talla ta kaya da sunan su ƴan kasuwa ne,da zarar ka tura kuɗin sai su saka maka abinda bashi ka siya ba, ma’ana su saka maka wani abu daban.

Advertisement

Jaridar Indaranka ta rawaito cewa wasu daga cikin masu amfani da shafukan sada zumunta sun bayyana cewa ana Damfarar Mutane yayin da ka nuna masu Riba mai yawa.

Jaridar Indaranka tattauna da wani masani kan harkokin Intanet da kuma sanin manya manyan laifuka a shafukan sada zumunta (Cyber Crime) wato ALIYU ƊAHIRU ALIYU yace Yakama mutane su danga suman ilimi akan Shafukan sada zumunta kafan saka kudin so

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending