Connect with us

News

Majalisar Zartarwar Nijeriya ta amince da karbo lamunin gata na dala biliyan daya daga Bankin Raya Kasashen Afirka 

Published

on

Majalisar Zartarwar Nijeriya ta amince da karbo lamunin gata na dala biliyan daya daga Bankin Raya Kasashen Afirka

Edun ya shaida wa manema labarai bayan wani taron majalisar ministocin da aka gudanar a Abuja babban birnin kasar cewa, akwai kudin ruwa kashi 2.4 kan bashin wanda aka bayar na tsawon shekara 25, amma za a daga kafa na shekara takwas idan lamunin ya wuce ba a biya ba.

Advertisement

Yan Majalisar Wakilai Sun Matsa Kaimi Don Kirkiro Sabbin Jami’oin Tarayya 32

“(Majalisar zartarwa ta tarayya) ta amince da wani rancen rangwame na dala biliyan daya don tallafa wa kasafin kudin kasar gaba daya da kuma amfani da shi wajen inganta samar da kudaden waje a kasar,” in ji Edun, kamar yadda Daily Trust ta rawaito.

A wani labarin kuma Yan Majalisar Wakilai Sun Matsa Kaimi Don Kirkiro Sabbin Jami’oin Tarayya 32

Advertisement

Amurka ta tabbatar da batun yarjejeniyar da Hamas da Isra’ila suka ƙulla ta tsawaita tsagaita wuta da ƙarin kwana biyu, inda kakakin ma’aikatar tsaro John Kirby ya ce Hamas za ta saki ƙarin mutum 20.

Ya ce mutanen za su ƙunshi mata da yara da za a sako cikin kwana biyu, waɗanda Hamas ke garkuwa da su a Zirin Gaza.

Advertisement

Mista Kirby ya yi ƙiyasin cewa akwai Amurkawa takwas zuwa tara a hannun Hamas, yana mai fatan akwai Amurkawa cikin mutanen da za a saki nan gaba a yau.

Ya ce abin da ya jawo jinkiri game da sakin mutane a yau shi ne “ko za a bar wasu iyaye mata biyu su fito da ‘ya’yansu” amma ya ce “da alama an shawo kan lamarin”.

Advertisement

Zuwa yanzu ‘yar Amurka ɗaya aka saki, Avigail Idan mai shekara huɗu, Hamas ta saki.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending