News
Dalibai Maza Sun Fi Mata Yawan Satar Amsa A Lokacin Jarrabawa
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Farfesa Onimisi Abdullah na Sashen Ilimin Kimiyyar Zamantakewa, Jami’ar Ilorin, ya bayyana cewa dalibai maza na da yuwuwar yin sata a jarrabawa fiye da dalibai mata.
Abdullah ya yi wannan bayani a Ilorin a maƙalar da ya gabatar a taron lakca karo na 266 na jami’ar.
Malamin ya bayyana cewa wani bincike na kokarin fahimtar tunanin dalibai da ci gabansu da aka yi, ya nuna cewa a cikin ɗalibai 268 da aka yi wa gwaji na fahimta, kashi 70 cikin dari sun yi satar amsa inda ya kara da cewa mafi yawansu maza ne.
Abdullah ya nuna cewa yawan satar da daliban ke yi bai dace da yadda suke nuna kyamar sata ba, wanda hakan ya haifar da wani irin rudani
-
Opinion4 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News6 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News2 days ago
Gwamna Abba Ya Ayyana Murtala Sule Garo A Matsayin Wanda Zai Yi Masa Takarar Mataimakin Gwamna A Zaɓen 2027
