Dakarun rundunar Operation Whirl Stroke (OPWS) sun ceto wata mata mai shekaru 28 mai suna Misis Member Ityavber a ƙauyen Tse-Ubena da ke gundumar Yooyo a...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (National Drug Law Enforcement Agency – NDLEA) a jihar Kano State ta bayyana damuwa kan ƙarancin...
Kun taɓa tunanin yaya mata suke samun isasshen hutu da lokacin ibada da kuma kula da iyali a watan Ramadan? A yayin da duk mai azumi...
Akalla mata bakwai suka rasa rayukansu, yayin da wasu goma sha ɗaya suka samu raunuka a lokacin wata zanga-zanga da aka gudanar a jiya a ƙaramar...
Wata gobara ta kone dakin kwanan ɗalibai mata a makarantar Dano Memorial da ke ƙaramar hukumar Sumaila a jihar Kano, inda ta yi sanadin lalacewar kayan...
A ƙasar Indiya, wata mata ta kai ƙarar mijinta kotu bisa zargin yana ƙaunar mage fiye da ita – abin da ya tayar da hankali da...
Gwamnatin Najeriya ta bayyana shirin ta na daukar matakan hana amfani da itace da rishon gargajiya wajen girki, a wani bangare na kokarinta na kare lafiyar...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da sabon mataki da ke ba wa jami’an tsaro mata damar sanya hijabi yayin gudanar da aikinsu. Wannan na zuwa ne...
Rundunar ‘yan sanda ta kama wata mata mai suna Hauwa Sani da ake zargi da safarar makamai zuwa hannun ‘yan bindiga a Jihar Katsina. Bincike...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farfesa Onimisi Abdullah na Sashen Ilimin Kimiyyar Zamantakewa, Jami’ar Ilorin, ya bayyana cewa dalibai maza na da yuwuwar yin sata a jarrabawa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilan Najeriya ta kaddamar da bincike kan Naira biliyan 1.5 da aka ware domin biyan ‘yan kwangila, amma ana zargin manyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Asabar din da ta gabata ne wasu ‘yan ta’adda suka kai hari kan al’ummar Dogon-noma da ke karamar hukumar Kajuru...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar yan Sandan jahar Kaduna, ta samu nasarar cafke Wata matar aure mai suna Nafisa Salisu, bisa zargin ta da daukar hayar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An gurfanar da wasu ma’aurata kan zargin sace budurwa a Karamar Hukumar Tudun Wada da ke Jihar Kano. Mata da mijin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yawanci akan siffanta mata da rikon amana fiye da maza, musamma a game da abin da ya danganci sha’anin kudi. Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da cewa, ta fara bayar da tallafin naira dubu ashirin-ashirin N20,000 ga ‘yan mata 45,000 domin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Kungiyar kwararrun Injiniyoyi mata ta Kasa APWEN tayi kira ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya baiwa injiniyoyi mata damar gyara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu matan aure a karamar hukumar Igabi sun yi zanga-zangar lumana don nuna damuwa kan halin da ake ciki Matan su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. An kafa tarihi a Gasar Kwallon Kafar Mata ta Duniya ta FIFA a karon farko bayan da Nouhaila Benzina, ‘yar wasa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani mutum da ya yi yunkurin zubar da cikin matarsa lokacin da take da juna-biyu, a ranar Alhamis din da ta gabata ta...