DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya NSCDC ta ceto wata mata mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulle a daki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubun wata mata mai shekaru 45 ta cika bayan da ta yi garkuwa da dan kaninta da nufin karbar kudin fansa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Rahoton Hukumar Kiwon Lafiya ta Duniya ya ce, yanzu Nijeriya ita ce ƙasa ta biyu a jerin ƙasashen da ke da...
Yunkurin matan Najeriya na ganin sun samu mace ta farko da zata zama gwamnan jiha ya sake samun koman baya sakamakon rashin nasarar da Sanata Aisha...
An Tsinci Gawar Mai Ciki A Gefen Titi A Kano An tsinci gawar wata mai ciki mai shekara 20 a gefen titi a kauyen...
Wata mata mai shekara 43 ta gurfana a gaban kotu bisa zargin ta da cin zarafin wani dan sanda ta hanyar gantsara mata...
Wata mata mai dauke da juna biyu a Kasuwan Magani da ke karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna ta rasa ranta sakamakon rashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ’Yan Sandan Jihar Enugu ta kama wata mata kan zargin ta da sayar da katin zabe a maimakon raba su...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana zargin wata mata a Chicago da ajiye gawar mahaifiyarta a cikin injin daskarewa kusan shekaru biyu yayin da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wani yaro ɗan shekara 13 zai fuskanci tuhuma kan cin zarafin mata da yara mata a Telford. Ƴan sanda...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Wata kotu a Sifaniya na binciken tsohon dan wasan bayan tawagar kwallon kafa ta Brazil Dani Alves kan zargin cin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan bindiga sun kai hari kan dalibai mata na Kwalejin Lafiya ta Tsafe da ke Jihar Zamfara inda suka...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin Jihar Anambra ta ce za ta fara gudanar da bincike kan zargin yadda wani mutum da kashe matarsa a kan yankan...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kotu ta tsare wani magidanci da ya daure wata mata a sarka na tsawon mako biyu saboda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ce ta kammala shirye-shiryen fara bayar da Naira 20,000 ga duk matan karkara a fadin kasar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA. Wata matar aure ta hallaka mijinta ta hanyar zuba mishi gubar asid saboda zai yi mata kishiya....