Connect with us

News

Mun daina rusau sai dai mu kai mutum kurkurku kai-tsaye – Gwamnatin Kano

Published

on

Mun daina rusau sai dai mu kai mutum kurkurku kai tsaye Gwamnatin Kano

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Hukumar Tsara Birane ta Jihar Kano, KNUPDA ta ce daga yanzu ta daina rusa gine-gine da aka yi ba bisa ƙa’ida ba, sai dai kawai ta aika wanda ya karya dokar zuwa gidan yari kai tsaye.

Advertisement

Da ya ke zantawa da manema labarai a ofishin sa, shugaban hukumar, Arc. Ibrahim Yakubu Adamu ya ce sashe na 11 da na 12 da na 13 da na 14 da na 15 na dokar da ta kafa KNUPDA sun tanadi hukuncin gidan yarin na shekara ɗaya, har ma da cin tara ga wanda ya karya dokar hukumar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending