News
Buhari Ya Magantu Game Da Labarin Da Ake Yadawa Cewa An Kwace Filin Sa A Abuja.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Advertisements
Advertisements
Malam Garba Shehu, mai magana da yawun tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya magantu game da labarin da ake yadawa cewa an kwace filin mai gidansa a Abuja.
Advertisements
A wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis, Garba Shehu, ya ce Buhari ba shi ne mai wannan filin da ake magana ba, an bayar da shi ga gidauniyar Muhammadu Buhari.
Advertisements
Advertisements
A baya-bayan nan ne wasu sunaye sama da 700 suka fita cewa ministan Abuja ya kwace takardun filayen ciki har da tsohon shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari.
Advertisements
