Connect with us

Politics

Jam’iyyar PDP Ta Kori Nyesom Wike Da Wasu Mutane Daga Cikin Ta

Published

on

Wike Ya Dakatar Da Sakatare Janar Na Hukumar FCDA Har Sai Baba Ta Gani

Jam’iyyar PDP ta kori Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike; tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose; da tsohon Sakataren Jam’iyyar, Sanata Samuel Anyanwu.

Advertisements
Advertisements

An kori jami’an ne bayan Chief Olabode George, tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar na Kasa ya gabatar da kudirin a yayin babban taron jam’iyyar da ke gudana a Ibadan, Jihar Oyo.

Advertisements

Dakarun Sojin Sama Sun Tarwatsa Babbar Mafakar Ƴan Ta’adda, Sun Hallaka Da Dama A Zamfara

Hon. Samaila Buga, Shugaban PDP na Jihar Bauchi, ya goyi bayan kudirin.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending