News
Sarkin Musulmi Ya Ziyarci Wike A Fatakwal
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya gana da Gwamnan Jihar Ribas Nyesom Wike a Fatakwal.
Wakilinmu ya rawaito cewa, Sarkin ya gana da gwamnan ne a wata ziyarar ban girma da ya kai Fadar Gwamnatin Jihar a ranar Juma’a.
Gwamna Masari ya hana sayar da Shisha a Katsina
Ganawar tasu na zuwa ne a daidai lokacin da Sarkin Musulmin ya ziyarci babban birnin jihar domin bude taro Hadaddiyar Kungiyar Mata Musulmai ta kasa da aka yi a jihar.
Bayanai sun ce Sarkin Musulmin yana sauka a garin kai tsaye ya zarce gidan gwamnatin jihar inda suka shiga wata ganawa ta sirri
-
News1 day ago
Wani Matashi Mai Shekaru 18 Ya Rasa Ransa Bayan Fadawa Cikin Ruwa A Kano
-
News1 day ago
Kaduna, Nasarawa, Zamfara Da Wasu Jihohi 10 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa —NiMet
-
News2 days ago
Ba Za Mu Yi Wa Kowa Rangwame Ba A Wajan Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ba — Muhyi Magaji
