Uncategorized
Gwanayen mu a siyasance a zaben shekarar 2023
Daga Yasir sani Abdullahi
Dama ta samu Gwanayenku a siyasance a zaben shekarar 2023 Mai zuwa
Kamar yadda hukumar Zabe ta kasa INEC ta sahalewa duk Wani Mai,San tsayawa takarar shugabancin kasa Dana Yan majalisa tarayya ranar 28 ga watan satumba domin fara gagarumin yakin Neman zaben su
Suma dai gwamnoni da mukarraban su an sahalemusu ranar 12 ga watan Octoban Mai kamawa domin fara gagarumin yakin Neman zaben su
Adan haka ne jaridar ku ta yanar gizo Mai suna jaridar (INDARANKA) take Sanar da Yan siyasa dama masu San tallata gwanayen su a siyasa kama daga mataki a farko tun daga kansiloli chiyamomi Yan malalisu gwamnoni shugaban kasa da dai sauran,su
Jaridar INDARANKA zatayimuku sauki da Kashi 25 cikin 100 domin ku samu damar tallata wadan da kuke,so koma bawa wasu da Ku ke gani zasu taimake ku idan suka samu nassara a shekarar zaben muna fata na 2023
Ku sani cewa jaridar INDARANKA jarida,ce Mai farin jini da take da mabuya da dama a sassan kasashen duniya Kuma jardace data ta,allaka wajen kawomuku sahihan labarai duniya game da rahotanni Harma da labaran siyasa da labaran wasanni Amma bisa dokokin aikin jarida
Domin Karin bayani ku kira 09039665766
Ko Kuma 09068607098. 09022444420
Mun gode
DAGA INDARANKA LABARAN GASKIYA
